Hukumar zabe Mai zaman kanta INEC da yuwar ta dage zaban gobnoni da Yan majalisun jiha kamar yanda majiyar jaridar daily truest ta rawaito
Zaban Wanda za’ayi shi 11/3/2023 dayuwuwar za’a gudanar dashi 18/3/2023 saboda wasu dalilai na gyara gyare da zayiwa na na’urar BVAS
Post Views: 465