Connect with us

Labarai

Ƙungiyar NLC ta umarci ma’aikata su tsunduma yajin aiki

Ƙungiyar kwadago ta Najeriya NLC, ta umarci ma’aikata da su tsunduma yajin aiki daga ranar Larabar 29 ga wannan watan da muke ciki na Maris.

Shugaban ƙungiyar Joe Ajaero, ne bada ya da umarnin yau Laraba.

Haka kuma ya ce, gamayyar kungiyoyin da suka kafa kungiyar kwadagon ta Najeriya za su kasance cikin shiri domin yin zanga-zanga a dukkan sassan babban bankin CBN.

Bayar da wannan umarni dai ya biyo bayan ƙarewar wa’adin da NLC ɗin ta bai wa gwamnatin tarayya a makon jiya bayan da ta soki manufofin gwamnatin tarayyar na sauya tsofaffin kuɗi da sababbi.

Haka kuma shugaban na NLC, ya ƙara da cewa duk da hukuncin da kotun koli na ci gaba da amfani da tsofaffin takardun Naira 500 da Naira 1000 har zuwa ranar 31 ga watan Disamban bana amma lamarin bai sauya zani ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet