Connect with us

Labarai

Gwamnatin Jigawa ta rage wa ma’aikata lokaci albarkacin Azumi

Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da yin raging lokacin aiki ga ma’aikatan jihar domin sauƙaƙa musu aiki albarkacin Azumin watan Ramadan.

Gwamnatin ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da shugaban ma’aikata na jihar Hussaini Kila, ya fitar.

Sanarwar ta ce, yanzu daga yanzu ma’aikatan za su riƙa zuwa aiki ne misalin ƙarfe 9:00 na safiya, kuma za su tashi da ƙarfe 3 na yammaci a ranakun Litinin zuwa Alhamis.

Haka kuma sanarwar ta ce, a ranar Juma’a kuwa za a riƙa zuwa aiki ƙarfe 9:00 na safiya sannan a tashi ƙarfe 1:00 na rana.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet