Connect with us

Labarai

NDLEA ta cafke babban ɗan kasuwa bisa safarar muggan ƙwayoyi

Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NDLEA, ta cafke wani babban ɗan kasuwa da tarin hodar Ibilis da kuma Tabar Wiwi a kan hanyarsa ta zuwa ƙasahen Vietnam da Brazil da Italiya.

Hukumar, ta bayyana hakan ne ta cikin wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Twitter.

A cewar hukumar, jami’anta sun cafke ɗan kasuwar Mista Molokwu Nwachukwu, a filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke birnin Lagos.

Haka kuma ta ƙara da cewa Mista Molokwu ya kasance yana yawan zuwa ƙasashen China da Dubai da Pakistan da kuma ƙasar Vietnam.

NDLEA ta ce, ta kama shi da ƙulli 36 na Hodar Ibilis a cikin jakankun har ma da takalmansa lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa ƙasashen da ke kudancin nahiyar asiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet