Connect with us

Labarai

Hukumar Zabe INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Da Ba A Kammala Ba

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanya ranar karasa zabukan da ba a kammala ba na Yan Majalissun tarayya, Gwamnoni da na yan majalisar jiha a wasu jihohin kasar nan.

INEC ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Litinin a shafinta na Facebook.

INEC ta ce za a gudanar da dukkanin zabukan ne a ranaar 15 ga watan Afurilun shekarar 2023.

Sai dai INEC ba ta yi cikakken bayani ba kan gudanar da zaben, inda kuma ta ce, za ta yi karin haske nan ba da jima wa ba.

Idan ba amanta ba, Jami’an tattara sakamakon zabe a jihohin Kebbi da Adamawa da dai sauransu sun bayyana zabukan Gwamnonin jihar a matsayin wadanda ba su kammalu ba.

Kana a zaben da aka gudanar na ranar 25 ga watan Maris din shekarar nan, Jami’in tattara sakamakon zabe dake yankin Kebbi ta Arewa ya bayyana zaben dan majalissar Dattijan yankin a matsayin wanda bai kammalu ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet