Connect with us

Labarai

Emefiele ya buƙaci ƴan ƙwadago su jingine shirin zanga-zanga

Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mista Godwin Emefiele ya roƙi Ministan ƙwadugo da samar da ayyukan yi, Mista Chris Ngige, kan ya rarrashi ƙungiyar kwadago NLC ta janye shirin ta na gudanar da zanga-zanga.

Emefiele ya buƙaci hakan ne a Litinin ɗin makon nan.

Gwamnan ya buƙaci Christ Ngige da ya taimaka ya sanya baki kan ƙungiyar NLC ta janye zanga-zangar da ta shirya farawa gobe Laraba a faɗin Najeriya.

A ranar Juma’ar da ta gabata ne shugabannin ƙungiyar ƙwadagon ta NLC suka umarci mambobinsu kan su mamaye dukkan rassan babban bankin CBN a faɗin Najeriya bisa fama da matsalar ƙarancin tsabar kuɗi a hannun al’umma.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, sai dai a wani taron sirri da aka gudanar a shalkwatar ma’aikatar kwadago da ke birnin tarayya Abuja, an jiyo Mista Emefiele ya na cewa zanga-zangar za ta jiƙa wa CBN aiki idan ba a dakatar da ita ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet