Connect with us

Labarai

Murnar Cin Zabe: Wata Kotu Ta Bada Umarnin Tsare Matashin Da Ya Dabawa Wani Wuka A Wuya

 

 

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a unguwar Kwana huɗu a jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare wani matashi bisa zargin yin amfani da sharɓeɓiyar wuƙa wajen Daɓawa Mahmud Auwal Giginyu a maƙogoransa.

Ana zargin Sa’adu Abdul’aziz da ake yi wa laƙabi da Goje da samar da mummunan rauni ta hanyar Daɓawa Mahmud Auwal Giginyu wuƙa a maƙogoransa, bayan ya buga musu Nok-Out domin nuna murnar sa da cin zaɓen Abba Gida Gida.

Matashin da aka jiwa mummunan raunin ya yi masa magana ne, amma sai ya shiga gida ya ɗauko wuƙa ya daɓa masa a Maƙogoro.

Mai gabatar da ƙara Aliyu Abidin Murtala ya karanto masa ƙunshin tuhumar da ake yi masa, inda nan ta ke ya amsa laifinsa.

Mai shari’a Mallam Nura Yusuf Ahmad ya bayar da umarnin tsare shi a gidan ajiya da gyaran hali da tarbiya har zuwa ranar 28 ga watan April 2023, dan ganin yanayin raunin mai ƙara yake ciki da kuma yin hukunci a ranar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet