Connect with us

Uncategorized

Argentina na son daukar nauyin gasar cin kofin duniya ta ‘yan kasa da shekaru 20

Shugaban hukumar kwallon kafar duniya FIFA, Giaanni Infantino ya ce Argentina ta gabatar da takardar neman daukar naauyin gasar kofin duniya ta matasa ‘yan kasa da shekaru 20 a madadin Indonesia, wadda aka karbe damar daga gareta.

Argentina ce kasa daya tilo da ta nuna sha’awar daukar nauyin wannan gasa a hukumance, kuma FIFA za ta duba yiwuwar karbar wannan bukata a cikin kwanaki 2 ko 3, ganin cewa a ranar 20 ga watan Mayu mai zuwa ne za a fara gasar.

Infantino ya shaidawa wani taron manema labarai a Paraguay cewa kowa ya san Argentina, kuma ya na da yakinin cewa za ta iya daukar nauyin gasa irin wannan, lamarin da ke nuna kai tsaye kasar za ta samu wannan dama.

FIFA ta karbe damar daukar nauyin wannan gasa ne daga hannun Indonesia bayan da gwamnan tsibirin Bali ya ki amincewa da karbar bakuncin tawagar kwallon kafar Isra’ila wadda tuni ta samu tikitin taka leda a gasar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet