Connect with us

Zamantakewa

Kano: Kotu ta bayar da umarnin yanka wani Zakara saboda yawan yin Cara

Kotun Majistire da ke zamanta a gidan Murtala a jihar Kano, ta bai wa wani magidanci Isyaku Shu’aibu da ke unguwar Ja’en umarnin yanka Zakaransa.

Freedom Radio ta rawaito cewa maƙwabcin mai Zakaran Malam Yusuf Muhammad, ne ya shigar da ƙara a kotun yana mai da’awa cewa Zakaran ya na hana shi yin barci saboda yawan yin Cara.

Bayan karanta wa wanda ake ƙara tuhuma nan take ya amsa, yana mai cewa, batun yawan yin Cara da aka ce gaskiya ne, sai dai ya roƙi kotun da ta ɗaga masa ƙafa zuwa ranar bikin “Good Friday” zai yanka shi a ranar.

A nan ne alƙalin kotun mai shari’a Halima Wali ta amince da roƙon nasa inda ta umarci ya killace Zakaran kuma ya yanka shi a juma’a mai zuwa watau ranar “Good Friday” kamar yadda ya roƙa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvmarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasibomcasibomjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasibomgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet