Connect with us

Labarai

Wasu Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Iyalan Hakimin Kauye A Kano

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun yi garkuwa da wasu ‘yan uwa biyu na gidan hakimin kauyen Nasarawa da ke karamar hukumar Tsanyawa a jihar Kano.

Wadanda aka yi garkuwa da su sun hada da matarsa, Halima Kabiru mai shekaru 38 da Dahiru Kabiru mai shekaru 20. Daily Post ta ruwaito.

CP Mamman Dauda, shine ​​kwamishinan ‘yan sanda a jihar, ya tabbatar wa kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) garkuwa da mutanen.

“Bayan samun bayanin, nan da nan muka kafa tawagar ceto a sassan da ke makwabtaka da su.”

A yayin da muke magana da ku yanzu haka, tawagar tana aiki tukuru don ceto wadanda lamarin ya shafa ba tare da sun ji rauni ba,” inji shi.

Ya bayyana lamarin a matsayin abin takaici, amma ya nuna kwarin gwiwar cewa za a kubutar da wadanda aka yi garkuwa da su, tare da kama wadanda suka yi garkuwa da su din.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet