Labarai
Allah ya yi wa Matar Aminu Dantata rasuwa
Allah ya yiwa Hajiya Rabi matar hamshaƙin ɗan rasuwa Alhaji Aminu Dantata rasuwa.
Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, marigayiyar ta rasu ne a daren Asabar ɗin nan a ƙasar Saudiyya, bayan ta sha fama da rashin jinya.
Hajiya Rabi ta rasu ta bar ƴaƴa biyar, daga cikin su akwai Alhaji Tajuddeen Dantata.
