Connect with us

Labarai

Yan Sanda Sun Tsinci Gawar Wani Yaro A Jigawa Da Kwakulallen Ido

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta gano gawar wani matashi mai suna “Almajiri’ mai shekaru 16 a karamar hukumar Kiyawa da ke jihar a ranar Juma’a.

Maharan sun kwakule masa ido guda daya kafin ‘yan sanda su iso.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Lawan Shiisu, ya bayyana a ranar Juma’a cewa malamin ilimin addinin musulunci na marigayin, Malam Muhammad Mustafa ne ya kai rahoton lamarin ga ‘yan sanda.

“Mai koken ya ruwaito cewa daya daga cikin dalibansa mai shekaru 16 ya je wani daji da ke kusa da wurin ya debo itace da karfe 8 na safiyar ranar Juma’a, amma bai dawo gida ba.

“Daga baya an gano dalibin a cikin jinin tare da cirarren ido guda daya,” in ji shi.

Shiisu ya kara da cewa an kai yaron babban asibitin Dutse inda wani likita ya tabbatar da rasuwarsa.

Jaridar Alkiblah ta rawaito cewa Ya kuma bayyana cewa an fara farautar maharan. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet