Connect with us

Labarai

NDLEA ta cafke Kwalaben Codeine 1,730

Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta ce ta cafke wasu kayayyaki da aka shiga da su Najeriya daga waje a filin jirgin sama na Lagos.

Hukumar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da ta fitar yau Litinin.

Cikin kayayyakin da hukumar ta ce ta kama, akwai kwalaben maganin kodin codeine guda 1,730.

Haka kuma, NDLEA ta ce ta kama wani mutum mai suna Muhammad Yusuf da ƙwayar tramadol 8,000 a cikin wata motar fasinja a kan hanyar Kano – Katsina.

NDLEA ta kuma ce a ranar Alhamis 13 ga watan Afrilu, jami’anta a Kaduna sun kai samame wani ɗakin gwaje-gwaje na ɓoye inda suka kama muggan ƙwayoyi a Sabon Garin Zariya, tare da kama mai ɗakin gwaje-gwajen, mai suna Christopher Agodi.

Haka kuma, a ranar Asabar 15 ga watan Afrilu, jami’an tsaro sun kama wani mai suna Atiku Abubakar, mai shekaru 22 da jakunkunan tabar-wiwi guda 50 mai nauyin kilogiram 28, yayin da yake tafiya daga Legas zuwa Shinkafi na jihar Zamfara a cikin wata motar bas.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino sitelerikavbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet