Connect with us

Labarai

Allah ya yiwa jigon APC Musa Gwadabe rasuwa

Allah ya yi wa guda cikin jiga-jigan dattijan siyasar jihar Kano kuma jigo a jam’iyyar APC Alhaji Musa Gwadabe Rasuwa.

Jaridar Solacebase, ta ruwaito cewa Alhaji Musa Gwadabe, ya rasu ne cikin daren jiya Talata a birnin Kano bayan ya sha fama da jinya.

Haka kuma ta ruwaito cewa, marigayin ya rasu yana da shekaru 91 ya bar mata da ƴaƴa har da jikoki da dama

Marigayin Minista ne a zamanin mulkin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo daga shekarar 1999 zuwa  2003, kuma Sakataren gwamnatin jihar Kano zamanin mulkin Sabo Bakin Zuwo.

Haka kuma har zuwa rasuwarsa, ya kasance mamba a jam’iyyar APC kuma shugaban shugaban gudanarwar hukumar horas da sana’o’i ITF.

Ana sa ran za ai jana’izarsa da misalin ƙarfe 2:00 na rana, a gidansa da ke unguwar Maiduguri road a cikin birnin Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet