Connect with us

Addini

Hajjin Bana: NAHCON ta sanar da ranakun duba lafiyar maniyyata

Hukumar jin daɗin alhazai ta birnin Tarayyar Abuja, ta bayyana ranakun 5 zuwa 7  ga watan Mayu a matsayin ranar da za ta fara gudanar da bincike lafiya ga maniyyatan bana.

BBC ta ruwaito cewa, Daraktan hukumar Malam Abubakar Evuti, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na ma’aikatar Malam Muhammad Aliyu ya fitar a Talatar nan.

Shugaban ya ce, za a fara yi wa maniyyata aikin hajjin bana allurar riga-kafin daga 15 ga watan na Mayu zuwa 17 ga watan, saboda a samu kammala shirye-shiryen maniyyatan da wuri.

Haka kuma, ya shawarci maniyyata da su tabbatar sun yi duk abubuwan da hukumar ta gindaya domin ba su damar gudanar da aikin hajjin yadda ya kamata.

Malam Abubakar Evuti, ya ja kunnen waɗanda har yanzu ba su mayar da fom dinsu ba da su hanzarta yin hakan ta hanyar kai fasfo ɗinsu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet