Connect with us

Labarai

Hukumar EFCC Ta Gurfanar Da Wani Mutum Kan Wata Badakala A Kaduna

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC shiyyar Kaduna ta samu nasarar gurfanar da wani Joshua Audu a gaban mai shari’a A.A Bello na babbar kotun jihar Kaduna bisa tuhume-tuhume guda daya da ya shafi badakalar soyayya.

Jaridar Punch ta rawaito cewa Hukumar ta bayyana hakan ne a shafinta na yanar gizo ranar Asabar.

Ya kara da cewa jami’an ‘yan banga na jihar Kaduna sun kama Joshua a wani otal da ke unguwar Narayi Barnawa a jihar, bisa zarginsa da aikata laifuka ta yanar gizo.

An ce ya yi amfani da dandalin sada zumunta na yanar gizo, Google Chat wajen damfarar wadanda ya yi ikirarin yin soyayya dasu da kuma karbar kudi da katunan kyauta a matsayin kudaden haram.

Ya amsa laifin da ake tuhumarsa da shi, inda aka yanke masa hukuncin daurin shekara daya ko kuma zabin biyan tarar Naira dubu N150,000.

Ya kuma bayar da na’urorin wayar sa na Redmi 7 da iPhone 11 ga Gwamnatin Tarayya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet