Connect with us

Labarai

Kotun Burtaniya ta ɗaure Ekwaramadu da matarsa a gidan Yari

Bayan samun su da aikata laifuka dumu-dumu, Kotun ƙasar Burtaniya ta yanke wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Ike Ekweremadu, da matarsa, hukuncin ɗaurin shekaru 9 a gidan yari.

Kotun tun a baya dai, kotun na tuhumar su da aikata safarar sassan jikin Ɗan-adam.

Bayan samun su da aikata laifin ne kuma a yau Juma’a kotun ta yanke musu hukuncin tare da wani likita da yake yi musu jagora suka kai wani matashi Burtaniya daga jihar Lagos domin cirar Ƙodarsa.
Sanatan Ike Ekwaramadu, mai shekaru 60, da mai ɗakinsa Beatrice ‘yar shekara 56, suna so a cire wa matashin Ƙodarsa guda ɗaya ne tare da dasa wa ƴarsu Sonia mai shekaru 25, kamar yadda ma’auratan suka bayyana wa Kotun.

Haka kuma kotun ta samu ma’auratan da likitan mai suna Dakta Obinna Obeta, mai shekara 50, da laifin haɗa baki dashi wajen aikata laifin don haka ta yanke musu wannan hukunci.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet