Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari zai ga likitan hakori a Landan

Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari zai tsawaita zamansa a Landan domin ganin likitan hakori.

Hadimin shugaban kasa Bashir Ahmed ne ya tabbatar da hakan a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter.

Ya ce Shugaba Buhari, wanda ya je Landan domin halartar nadin Sarkin Ingila Charles III, zai kara mako guda a kasar ta Ingila.

Ya bayyana cewa ya dauki matakin ne saboda likitansa na hakori ya bukaci ya tsaya domin a sake duba lafiyarsa.

“Likitan ya bukaci ya sake ganin shugaban kasar daga yau zuwa kwanaki biyar masu zuwa sakamakon haka don ya cigaba da duba shi,” in ji sanarwar.

A baya dai, Shugaba Buhari, ya sha zuwa Landan domin a duba lafiyarsa.

Ranar 29 ga watan Mayu ne shugaban na Nijeriya zai mika mulki ga zababben shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet