Connect with us

Labarai

Yadda jami’an tsaron jami’ar Plateau suka daƙile harin ƴan bindiga

Mahukuntan jami’ar jihar Plateau PLASU sun tabbatar da rahoton daƙile wani hari da jami’an tsaron makarantar suka yi, bayan da ƴan bindiga da suka kai farmaki makarantar a daren Talatar makon nan.

Jami’in hulɗa da jama’a na jami’ar Mista John Agams, ne ylya tabbatar da hakan ga manema labara.

Ya ce, ƴan bindigar sun mamaye ɗakunan kwanan ɗalibai mata na makarantar da ke Bokkos.

Haka kuma ya ce, ƴan bindigar ba su samu nasarar tserewa da ɗalibai ba.

Mista Agams ya kuma ce, ƴan bindigar sun je jami’ar ne da nufin yin garkuwa da ɗalibai, to amma jami’an tsaron jami’ar sun samu nasarar daƙile harin.

Jami’in hulɗa da jama’a na Jami’ar, ya ƙara da cewa ɗaliba ɗaya ce ta samu rauni sakamakon harin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet