Connect with us

Labarai

Ƴar Najeriya ta kafa tarihi a fannin girki

Gwamnar girki Hilda Effiong Bassey, wadda aka fi sani da Hilda Baci, ta kafa tarihin girki a duniya, bayan da ta shafe tsawon sa’o’i 87 da mintuna 50 tana girke a tsaye yayin wata gasa da aka gudanar a birnin Lagos.

BBC ta ruwaito cewa, Hilda mai shekara 27, ta shafe wuni huɗu tana girke domin kafa tarihin da ya zarce Lata Tondon ƴar asalin ƙasar Indiya da ta shiga kundin tarihin bajinta na Guinness World Record a shekarar 2019.

Haka kuma ta ruwaito cewa, Lata ta shiga kundin Guinness ɗin ne bayan da ta shafe tsawon sa’o’i 87 da minti 45 tana yin girki a tsakiyar ƙasar ta Indiya.

Haka zalika ta bayyana cewa, Bajintar da Hilda ta nuna a yanzu ya zarta na Lata, sai dai a hukumance ba a sanar da shigar da ita kundin Guinness ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet