Connect with us

Labarai

Gwamnatin Plateau ta sanya dokar hana zirga-zirga a yankin ƙaramar hukumar Mangu

Hukumomi a jihar Filato sun sanar da sanya dokar hana zirga-zirga a yankin Bwai na ƙaramar hukumar Mangu ta jihar.

Wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun shugaban ƙaramar hukumar Mangu, Minista Daput, ta ce, an sanya dokar ne domin dawo da zaman lafiya, bayan wani hari da aka kai wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 20.

Rahotonni sun bayyana cewa wasu mahara ne suka far wa ƙauyukan da Asubahin yau Talata inda suka cinna wa gidaje da dama wuta.

Haka kuma, maharan sun riƙa far wa mutanen da ke ƙoƙarin tserewa, inda hakan ya haifar da mutuwar mutane da dama tare da jikkata wasu.

Solacebase ta rawaito cewa, zuwa lokacin fitar da wannan rahoto, an gano gawarwakin mutane 20 a ƙauyukan Fungzai da Kubat.

Haka kuma, ta ƙara da cewa, A nasa ɓangaren mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar DSP Alfred Alabo ya ce, rundunar ta tura da ƙarin jami’ai yankin domin tabbatar da zaman lafiya tare da gudanar da bincike.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet