Connect with us

Labarai

Xherdan Shaqiri ya zama dan wasa mafi daukar albashi a MLS ta Amurka

Wasu bayanai na nuna cewa dan wasan gaba na Switzerland Xherdan Shaqiri shi ne dan wasa mafi daukar albashi a lig din MLS da ke Amurka.

Bayanan da aka fitar a jiya talata sun nuna cewa Shaqiri da ke taka leda da Chicago Fire na daukar albashin dala miliyan 8 da rabi yayinda Lorenzo Insigne da ke taka leda da Toronto ke daukar albashin dala miliyan 7 da rabi kana Javier Hernandez na Los Angeles Galaxy a matsayin na 3 da albashin dala miliyan 7.

Shaqiri mai shekaru 31 wanda ya taka leda da kungiyoyin Turai da dama da suka kunshi Bayern Munich ta jamus da Inter Milan ta Italiya da kuma Liverpool ta Ingila baya ga Lyon ta Faransa ya zura kwallaye 7 a wasanni 35 da ya dokawa Chicago fire cikin wannan kaka.

Galibi ‘yan wasan da suka rasa cikakkiyar dama a Turai ko kuma wadanda tauraruwarsu ta daina haskawa kan je kasashe irin Amurka da China da Turkiya da Saudiya wadanda ke biyan ‘yan kwallo makuden kudade.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet