Connect with us

Uncategorized

Jami’an Hukumar Customs sun cafke ƙwayar Tramadol ta kusan Biliyan 2 a filin jirgi

Jami’an Hukumar yaƙi da Fasaha-kwauri dake filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Lagos sun gano tare da cafke Katan ɗin ƙwayar Tramadol guda 23 wanda kuɗin su ya kai Naira biliyan 1 da miliyan ɗari 8 tsakanin watan Janairu zuwa Maris.

Kwanturolan Hukumar Kwastam na yankin, Mohammed Yusuf, ya bayyana hakan a taron manema labarai a Legas a ranar Laraba, inda ya ce an shigo da kayayyakin magungunan ne daga kasar Indiya da Pakistan.

Yusuf ya ce kayayyakin da aka kama sun hada da fakiti 22 na tramadol da ya kai mili-gram 225mg da fakiti 12 na tramadol.

Ya kara da cewa, za a mika tramadol din zuwa ga kwamandan hukumar da ke yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi na kasa, NDLEA.

Yusuf ya ce hukumar ta samu jimillar kudi naira biliyan 21.4 a matsayin kudaden shiga a tsakanin lokacin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet