Connect with us

Labarai

NNPC ya ci gaba da aikin neman Mai a Borno

Kamfanin mai na Najeriya NNPC, ya sanar da komawa aikin neman mai a yankin Tafkin Chadi da ke jihar Borno.

Kamfanin dai, ya dakatar da aikin ne tun a watan Yulin shekarar 2017, bayan da wasu mahara da ake zargin ƴan Boko Haram ne suka kai wa ma’aikatan hari har suka yi garkuwa da wasu.

Jaridar Solacebase, ta ruwaito cewa, shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya gabatar da jawabi ta Internet ga taron ƙaddamar da komawa ci gaba da aikin gano man a wata rijiya da ke yankin Wadi-B a garin Tuba na karamar hukumar Jere.

Haka kuma ta ce, bayan da yanayin tsaro ya inganta ne a shekara ta 2022 kamfanin ya yanke shawarar sake komawa aikin a rijiyar ta Wadi-B.

Kamfabin ya ce yana da kyakkyawan zato cewa za a samu mai da gas mai yawan gaske a wannan wuri.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet