Connect with us

Labarai

Bankuna za su fara bada ATM mai haɗe da katin ɗan ƙasa

Gwamnatin Tarayya ta bai wa bankunan kasuwanci izinin fara ba abokan hulɗarsu katin cirar kuɗi na ATM da ke haɗe da katin shaidar ɗan ƙasa a wuri guda.

Ministan Sadarwa mai barin gado, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya sanar cewa majalisar zartaswa ta tarayya ta amince bankuna su fara bayar da katin na bai-ɗaya ba tare da sun caji kwastomomi ko sisi a kan kuɗin katin ATM da aka saba ba.

“Duk mai son karɓar katin banki, sai ya sanar da su cewa mai haɗe da katin ɗan ƙasa yake so, sai su ba shi kati daya da ya haɗe abubuwa biyun,” in ji Pantami.

Ya kuma bayyana cewa, hukumar kula da shaidar ɗan ƙasa NIMC ta yi haka ne da haɗin gwiwar babban bankin Najeriya CBN, domin sauƙaƙa wa duk mai buƙata samun katin ɗan ƙasa ta hannun bankinsa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet