Connect with us

Labarai

An hana Ganduje da mai ɗakinsa shiga sashen manyan baƙi a wajen rantsar da Tinubu

Rahotonni daga babban birnin tarayya Abuja, sun tabbatar da cewa, an hana tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje shiga cikin sashen da aka keɓe wa manyan baƙi a filin taron rantsar da sabon shugaban Najeriya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu.

Kamar yadda shafin hausa na BBC ya ruwaito, Ganduje da matarsa Farfesa Hafsat, sun yi ƙoƙarin shiga sashen na masu alfarma, amma sai jami’an tsaro suka dakatar da shi suka ce takardar gayyatar da yake da ita koriya ce kuma sai mai takardar gayyata mai ruwan gwal ne zai shiga cikin wannan ɓangaren.

Haka kuma Shafin ya ƙara da cewa, Gwamnan da uwargidan tasa sun yi jira na tsawon fiye da minti 10 kafin ya haƙura ya koma ɓangaren da aka tanadar wa baki irinsa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet