Connect with us

Labarai

Daga yanzu gwamnatina ta soke bayar da tallafin man Fetur- Tinubu

Sabon shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce daga yanzu gwamnatinsa ta soke batun bayar da tallafin man fetur a ƙasar.

Tinubu ya bayyana haka ne a jawabin da ya gabatar, jim kaɗan bayan rantsar da shi a matsayin sabon shugaban ƙasar Najeriya.

“Babu sauran tallafin man fetur, za mu karkatar da kudin zuwa wasu ayyuka na ci gaban Kasa” Inji shi.

Haka nan sabon shugaban ƙasar ya ce gwamnatinsa za ta zamo mai tuntuɓa da neman shawarwari ba wadda za ta rinƙa ƙaƙaba wa mutane abin da ba su so ba.

Ya ce “Za mu tuntuɓa da tattaunawa amma ba za mu yi ƙarfa-ƙarfa ba.”

A cewarsa zai samar da gwamnati ce wadda za ta wakilci al’umma ba wadda za ta yi mulki kawai ba.

Shugaban ya kuma yaba wa tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, wanda ya ce ya yi iyakar bakin ƙoƙarinsa wajen ciyar da ƙasa gaba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet