Connect with us

Labarai

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa sabbin muƙami 5

Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗa ƙarin mutane biyar a muƙamai daban-daban.

Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da babban Sakataren yaɗa labaran gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar.

Waɗanda aka naɗa sun haɗa da : –

Engr. Garba Ahmed Bichi
Manajan Daraktan hukumar Ruwa ta Jihar Kano.

Dr. Rahila Mukhtar

Babbar Sakataren Hukumar Kula da taimakekeniya Lafiya ta Jihar Kano KCHMA.

Hassan Baba Danbaffa
Manajan Darakta na Hukumar Kula da Tituna ta Jihar Kano KARMA.

Arc. Ibrahim Yakubu
Manajan Daraktan hukumar tsara birane ta Jihar Kano KNUPDA.

Abdulkadir Abdussalam
Akanta Janar na Jihar Kano

Sanarwar ta ce, nan ba da jimawa ba za a sanar da lokacin da za’a rantsar da waɗanda aka naɗa domin ba su damar sauke nauyin da aka ɗora musu nan take.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet