Connect with us

Kasuwanci

Gwamnatin Engr. Abba Kabir ta umarci masu gidajen Mai su sayar a tsohon farashi

Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin injiniya Abba Kabir Yusuf, ta umarci masu gidajen Mai da su dawo da sayar da fetur akan tsohon farashi.

Sakataren yaɗa labaran gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya aike wa manema labarai da yammacin yau Alhamis.

Sanarwar ta bayyana cewa sayar da fetur kan tsohon farashin zai sauƙaƙa wa al’umma halin da suke ciki kasancewar man tsohuwar ɗauka ne da ke a ajiye tun kafin sanar da janye tallafin man fetur din.

Haka kuma, Sanarwar ta bayyana cewa, gwamnatin na umartar waɗanda suka rufe gidajen mai da su buɗe kuma su ci gaba da siyar da shi akan tsohon farashin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet