Gwamnatin Kano a daren jiya Asabar ta rushe wasu gine-gine da aka yi a filin sansanin Alhazai watau Hajj Camp da kuma sabon ginin da aka yi a Daula Hotel.
Gwamnatin ta gudanar da aikin rusau ɗin ne a ƙarƙashin ma’aikatar tsara birane ta jihar KNUPDA.
Post Views: 566