Connect with us

Labarai

Gwamnan Niger Ya Soke Mallaka Da Bada Umarnin Rushe Wani Gidan Mai

 

Gwamnan jihar Niger Mohammed Umaru Bago ya soke takardar shaidar mallakar wani gidan mai tare da ba da umarnin rusa shi a Minna babban birnin jihar.

Gwamnan ya ba da umarnin ne a lokacin da ya ziyarci gidan mai da ke Ketaren Gwari, cikin babban birnin Minna.

A cewarsa, ginin ya sabawa doka, kuma wurin da yake yana zama barazana ga al’ummar yankin, inda ya ce tun da farko ya bukaci masu gidan man akan su tashi amma suka yi burus.

Ya ce: “Muna da rahoton tsarin ginin da aka yi ba bisa ka’ida ba, kuma na roki hukumar raya birane da ta hana su aiki, amma sun ci gaba, don haka muka soke takardar C of O daga yau, kuma za mu sanya masa lamba don rugujewa.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet