Connect with us

Labarai

Gwamnatin Abba Gida-gida ta ci gaba da yin rusau bayan tsagaitawar ƴan kwanaki

Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Engr. Abba Kabir Yusuf, ta ci gaba da aikin rushe gine-ginen da ta ce an yi su ba bisa ƙa’ida ba.

Rahotonni sun bayyana cewa, a cikin daren wayewar garin yau Lahadi, gwamnatin ta rushe wasu gine-ginen da ke filin wasa na Sani Abacha, da waɗansu a makarantar Sakandaren GSS Ƙofar Nasarawa a titin IBB da kuma wasu gine-ginen a Sakandaren ƴan mata ta GGSS Dukawuya da ke Goron Dutse.

Jaridar Solacebase, ta ruwaito cewa, an yi aikin yrusau din ne ƙarƙashin hukumar tsara birane ta jihar Kano KNUPDA.

Wannan aiki dai na zuwa ne bayan da hukumar ta tsagaita da rusau ɗin na ƴan kwanaki tare da bai wa waɗanda suke da kaya a irin waɗannan wurare da su kwashe kayayyakin su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet