Connect with us

Labarai

Wata Kotu A Kano Ta Aike Da Wasu Mata Uku Gidan Gyaran Hali Da Tarbiyya

 

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a Unguwar Kwana huɗu ta aike da wasu mata zuwa gidan ajiya da gyaran hali da tarbiya, bisa zargin su da aikata laifin ɓata suna.

Ana zargin, A’isha Ibrahim, Ummi Ibrahim da Rahma Abdulƙadir dukkansu mazauna unguwar Riminƙeɓe a ƙaramar hukumar Nasarawa Kano da aikata laifin.

Mai gabatar da ƙara Aliyu Abidin Murtala ya karanto musu ƙunshin tuhumar da ake yi musu na haɗa kai da aikata laifi da kuma ɓata suna wanda yin hakan ya saɓa da sashi na 120 da 188 na kundin SPCL .

Bayan karanto musu ne, waɗanda ake zargin A’isha Ibrahim da Ummi sun musanta, inda Rahma Abdulƙadir ta amsa laifin.

Ta ce “tabbas ta ɓatawa mai ƙarar suna, kuma ita a bakin Ummi Ibrahim taji.

Wasu mata ne da suka haɗa da Ummulsalama Haruna da Fatima Haruna ne suka yi ƙarar su a gaban kotun da cewar sun ɓata musu suna ta hanyar cewa, wai su Mayu ne kuma sun gaji maitar.

Mai shari’a Mallam Nura Yusuf Ahmed ya bada umarnin tsare ƴan matan a gidan ajiya da gyaran hali da tarbiya har zuwa ranar 5 ga watan Yuli 2023, dan masu gabatar da ƙara su gabatar da shaidu da kuma yin hukunci ga wadda ta amsa laifinta.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet