Connect with us

Labarai

Majalisar Dokokin Jigawa Ta Amince Da Bukatar Gwamnan Jihar

Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da bukatar gwamna Umar Namadi na nada masu ba da shawara na musamman guda 25 a jihar.

Hakan ya biyo bayan bukatar gwamnan ne a wata wasika da kakakin majalisar Rt.Hon. Haruna Aliyu Dangyatin,ya karanta a gaban falon gidan a zamansa na farko a ranar Alhamis.

Hakan na zuwa ne kasa da sa’o’i 24 da rantsar da su da zaben shugaban majalisar da mataimakinsa.

Dan majalisar mai wakiltar mazabar Roni Honorabul Lawan Muhammad Dansure ne ya gabatar da kudirin, yayin da dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Malam Madori Hamza Babayaro ya goyi bayan wannan kudiri.

Wakilan mazabar Kirikasamma, Ringim, Guri, da Kafin Hausa sun goyi bayan wannan bukata.

Dangyatin ya amince da kudirin na tafiyar da harkokin gwamnati cikin sauki.

Majalisar ta dage zamanta har zuwa ranar Talata 27 ga watan Yuni 2023.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet