Labarai
Gwamna Abba Gida-Gida ya aika wa majalisa sunayen Kwamishinoni
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya aikewa Majalisar dokokin jihar kano sunayen mutane 19 domin tantancesu don naɗa su a matsayin kwamishinonin sa kuma yan majalisar zartarwar jihar.
Waɗanda aka aike da sunayen nasu sun haɗar da:
1- Comrade Aminu Abdulsalam
2- Hon. Umar Doguwa
3- Hon. Ali Haruna Makoda
4- Hon. Abubakar Labaran Yusuf
5- Hon. Danjuma Mahmoud
6- Hon. Musa Shanono
7- Hon. Abbas Sani Abbas
8- Haj. Aisha Saji
9- Haj. Ladidi Garko
10- Dr. Marwan Ahmad
11- Engr. Muhd Diggol
12- Hon. Adamu Aliyu Kibiya
13- Dr. Yusuf Kofar Mata
14- Hon. Hamza Safiyanu
15- Hon. Tajo Usman Zaura
16- Sheikh Tijjani Auwal
17- Hon. Nasiru Sule Garo
18- Hon. Haruna Isa Dederi
19- Hon. Baba Halilu Dantiye
Rahotanni daga majalisar sun tabbatar da cewa gwamnan ya tura sunayen, kuma kowanne lokaci daga yanzu za’a sanar da lokacin da za’a fara tantance waɗanda aka tura sunayen nasu.
