Connect with us

Labarai

Ƴan sanda sun cafke jami’an lafiya bisa ɓatan Mahaifar mai Jego

Rundunar ƴan sandan jihar Ondo ta kama wata ma’aikaciyar jinya da ma’aikaciyar lafiya da kuma mai gadin cibiyar lafiya ta Comprehensive Health Centre Emure-IIe, a ƙaramar hukumar Owo, bisa ɓacewar mahaifar wata mai jego.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai, mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar, SP Olufunmilayo Odunlami-Omisanya, ya bayyana cewa an kama mutanen uku ne bayan mahaifin jaririyar mai shekaru 23, Tunde Ijanusi, ya koka kan lamarin.

Ya ƙara da cewa, mahaifiyar jaririyar mai shekaru 19 ta haifi ɗiya mace ranar 15 ga watan nan da muke ciki na Yuni a cibiyar lafiyar, kuma lokacin da mahaifin ya nemi a ba ta mahaifa sai abin ya ci tura aka nemeta sama ko ƙasa aka rasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet