Connect with us

Labarai

Yadda Al’umma Suke Koka Wa Kan Tsadar Dabbobin Layya A Nigeria

 

Yayin da ake ci gaba da tunkarar bukukuwan sallah Babbah a bana, Musulmi a fadin Najeriya sun koka kan tsadar rago da sauran dabbobin da aka halatta a yanka da sallar.

Duk da cewa ‘yan kasuwa sun danganta karuwar farashin da tabarbarewar tattalin arziki a kasar, amma hakan ya haifar da damuwa a zukatan al’umma mabukata.

Daily Trust ta ruwaito cewa, binciken da aka gudanar a kasuwanni a jihohin Abuja da Legas da Kwara da kuma Kano ya nuna cewa an samu karuwar farashin dabbobin da kashi 100 cikin 100.

Wannan lamarin ‘yan kasuwar sun ce yana shafar harkokin kasuwanci idan aka kwatanta da shekarun baya.

Yayin da da yawa daga cikin ’yan kasuwar ke alakanta hauhawar farashin dabbobin da tsadar sufuri da aka yi sakamakon cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ta yi.

Wannan sauyin dai ya fi shafar musamman masu shigo da dabbobin daga kasashen makwabta yayin da suka dora alhakin karuwar hakan kan wannan dalili.

Dangane da faduwar darajar Naira, shima ya taimaka wajen ƙaruwar farashin dabbobin a bana.

Man fetur da ake sayar da shi a kan Naira 195 kan kowace lita kafin a cire tallafin a yanzu ya kai Naira 540 ko sama da haka ya danganta da wurin da ake da shi.

Haka kuma, an sayar da dalar Amurka kan Naira 770 a wannan kasuwa a jiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet