Connect with us

Labarai

Yadda Tsadar Man Fetur A Kauyen Kano Ya Karu Fiye Da Cikin Birnin

 

Al’ummar Najeriya da dama sun fara saita al’amuran su, domin dai tunkarar sauyin da zamani ya zo musu da shi na tsadar rayuwa da abubuwan gudanar da rayuwar.

Tsadar man fetur bayan cire Tallafinsa da gwamnatin tarayya tayi, ya kara taimakawa wajen sauya al’amura da dama.

A jihar Kano abubuwa sun fara sauyawa mazauna yankunan karkara, sakamakon yadda lamarin a wajen su yafi ƙamari.

Akan siyar da litar man fetur N550 a cikin birni, amma a yankunan karkara ba haka abin yake ba.

Wani kauye mai suna Yan Dadi dake karamar hukumar Kunchi a jihar Kano majiyar KakakiHausa Time ta iske yadda ake siyar da farashin kowace lita kan Naira 700 koma sama da haka a wasu wuraren.

Hakan ya sanya al’ummar yankin kira ga mahukunta domin taimaka musu, da nufin samar musu da mafita kan tsadar man.

Yawancin mazauna yankin babura ne da su masu kafa biyu, hakan ya sanya suke yawan shan man akai akai domin sufuri da Jigilar amfanin gona.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet