Connect with us

Addini

Hajjin Bana: Ƴan Najeriya 6 sun rasu a Saudiyya

Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya NAHCON, ta ce, maniyyatanta mutum shida sun riga mu gidan gaskiya a ƙasa mai tsarki yayin da suke shirin tunkarar aikin Hajjin bana.

Shugaban tawagar likitocin hukumar Usman Galadima, ne tabbatar da hakan a a ganawarsa da manema labarai a daren Lahadin ƙarshen mako.

Malam Usman Galadima, ya ce, biyu daga cikin maniyyatan ƴan asalin jihar Osun ne.

Ya ƙara da cewa, akwai kuma mutum ɗaya daga jihar Filato, sai kuma ƙarin mutum ɗaya daga Kaduna.

Sai dai kuma bai bayyana jihohin sauran mutane biyun da suka rasu ba.

Amma ya ce, guda cikin maniyyatan ya rasu ne sakamakon bugawar zuciya da ya gamu da ita.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet