Connect with us

Addini

Saudiyya ta cafke mutane 17,615 da suka yi yunƙiurin yin aikin hajji ta ɓarauniyar hanya

Hukumomin ƙasar Saudiyya sun sanar da cafkewa tare da garƙame kimanin mutane Dubu Goma sha Bakwai da ɗari shida da goma sha biyar waɗanda suka yi yunƙurin yin aikin hajjin bana ba tare da izinin mahukunta ba.

Jaridar ƙasar ta Saudi Gazette, ta ruwaito cewa, shugaban kwamitin tsaron aikin Hajjin na bana Laftanal Janar Muhammad Al Bassami, ne ya tabbatar da rahoton cafke mutanen.

Ya ce, mutane Dubu Tara da ɗari biyar da Tara cikin waɗanda aka cafke ɗin an same su ne da saɓa ƙa’idar bizar aikin Hajjin da kuma ta zaman ƙasar.

Ya ƙara da cewa, an kama mutane 33 Talatin da uku bisa zargin su da jagorantar mutanen ba tare da izinin hukumomin ƙasar ba.

Shugaban kwamitin tsaron Hajjin ya kuma yaba wa Askarwan ƙasar bisa jajircewa da ya ce sun yi a lokacin gudanar da wanna gagarumin aiki cikin ƙwarewar aiki da basira.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet