Connect with us

Labarai

Yanzu-Yanzu: Tinubu Yana Ganawa Da NSA, Da Shugabannin Hukumomin Tsaro

Shugaban kasa Bola Tinubu yana wata ganawa da mai baiwa shugaban shawara kan kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu da hafsoshin tsaro a fadar gwamnati da ke Villa a Abuja.

Wadanda suka halarci ganawar sun hada da babban hafsan tsaron kasa, Manjo Janaral C.G Musa; Shugaban hafsan soji, Manjo Janaral T. A Lagbaja; Babban Hafsan Sojin Ruwa, Rear Admiral E. A Ogalla; Shugaban hafsan sojin sama, AVM H.B. Abubakar da mukaddashin babban Sufeto Janar na ‘yan sanda, Kayode Egbetokun.

Taron wanda aka fara da misalin karfe 03:00 na rana, shi ne na farko da Tinubu ya gana da jami’an tsaro tun bayan nada su a ranar 19 ga watan Yuni.

Idan dai za ku iya tunawa a watan da ya gabata ne shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya sauke dukkan sabbin shugabannin hukumomin tsaro na Kasar nan sannan ya maye gurbinsu da wasu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet