Connect with us

Featured

SMEDAN ta ƙaryata raɗe-raɗin da ake cewa tana bayar da tallafin kuɗi

Hukumar kula da ƙanana da matsakaitan masana’antu ta ƙasa SMEDAN, ta nesanta kanta daga rade-radin da ake a kafafen sada zumunta, na cewa ta na bada tallafin kudi.

Shugaban hukumar a nan Kano, Bashir Jafar Aminu ne ya bayyana hakan, a wata hira da ya yi da yan jaridu a Kano.

Aminu ya ce wasu tsirarun mutane ne ke amfani da sunan ma’aikatar wajen yaudararsu tare da karbar bayanansu da nufin za a basu tallafin kudin.

“Muna kira ga alumma da su kauracewa batun cewa hukumar za ta ba su tallafin kudi, ba dai dai ba ne labarin” A cewar Aminu.

“Muna jan hankulan alumma su ziyarci babban offishin SMEDAN da ke unguwar Sharada, don neman karin bayani da nufin tseratar da kansu daga faɗawa hannun bata gari” In ji Alhaji Bashir

Haka zalika Alhaji Bashir ya kuma ce idan buƙatar neman ɗaukar maiakata ta taso za su sanar a hukumance.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet