Connect with us

Labarai

APC Ta Nada Ganduje Da Basiru A Matsayin Shugaba Da Sakataren Jam’iyyar

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje da kakakin majalisar dattawa ta tara, Sanata Ajibola Basiru, an amince da su a ranar Alhamis din nan domin maye gurbin tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu da tsohon sakatare na kasa, Iyiola Omisore.

An dauki matakin ne sa’o’i kadan bayan da shugaban kasa, Bola Tinubu ya isa babban dakin taro na Transcorp Hilton, inda aka gudanar da taron a hukumance a ranar Alhamis.

Shugaban ya isa dakin taron da ke otal din da wasu jiga-jigan jami’an tsaro da ake zargin jami’an ma’aikatar harkokin wajen kasar ne da misalin karfe 11:35 na safe.

Bayan sanar da nadin nasu ne magoya bayan Ganduje da Basiru suka yi ta murna wanda ya kusan kawo cikas ga shirin na wani dan lokaci.

Daga cikin jiga-jigan da suka isa wurin taron na majalisar zartaswa NEC sun hada da gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello; tsohon gwamnan jihar Osun kuma jigo a jam’iyyar APC, Cif Bisi Akande; Shugaban riko na jam’iyyar na kasa, Sanata Abubakar Kyari; tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje da kakakin majalisar dattawa ta tara, Sanata Ajibola Basiru.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet