Connect with us

Featured

Ƙungiyar Dillalan Man Fetur Da Iskar Gas Ta Arewa Ta Buƙaci Mambobinta Da Su Miƙa Bayanansu Ga Hukumar CAC

Ƙungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa ta buƙaci ɗaukacin mambobinta da su gaggauta miƙa bayanansu na shekara ga hukumar CAC.

Shugaban ƙungiyar Bashir Ahmad Dan malam ya jaddada muhimmancin bin ka’idoji da dokokin hukumar ta CAC, domin tabbatar da kare kasuwancinsu.

Danmalam ya ƙara da cewar ƙin yin biyayya ga
ga tsarin miki bayanan kamar yadda aka umarta na nuni da tsayawar wannan kasuwancin.

Sakamakon haka, hukumar CAC na iya canza matsayin kamfani ko kasuwanci zuwa wanda ya daina aiki, ciki har da yiwuwar goge rajistarsa.

Danmalam ya buƙaci manya da ƙananan kamfanonin da su yi biyayya ga umarnin CAC.

Kamar yadda ke ƙunshe cikin dokokin hukumar ta CAC, za a buƙaci ko wane kamfani da su biya wasu kuɗaɗe a bisa girman kamfani.

Saboda haka, dole ne ko wanne kamfani ya guji miƙa bayanansa a makare, domin kaucewa cin tarar naira dubu Biyar.

Miƙa waɗannan bayanai a kan lokaci na nuni da cewar kamfanonin na aiki yadda ya kamata, wanda kuma hakan zai basu damar cigaba da kasancewa a rumbun adana bayanai na CAC.

Kungiyar dillalan mai da iskar gas ta Arewa ta dauki wannan al’amari da muhimmanci, domin ci gaba da gudanar da harkokin kasuwancinsu karkashin dokoki da tsare tsare-tsaren hukumar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet