Connect with us

Labarai

Gwamnatin Yobe Za Ta Raba Tallafi A Gidaje 80,000 A Kananan Hukumomin Jihar

Gwamnatin jihar Yobe ta kuduri aniyar kaddamar da shirin raba kayan abinci da sauran kayan agaji ga gidaje sama da 80,000 da mutane sama da 400,000 a fadin kananan hukumomi 17 na jihar.

Gwamna Mai Mala Buni ya bayyana haka ne a lokacin kaddamar da kwamitin raba kayan agajin gaggawa domin tsara dabarun dakile radadin cire tallafin man fetur.

Buni wanda ya samu wakilcin mataimakinsa, Idi Barde Gubana ya ce rabon ya zama dole domin rage tasirin cire tallafi a kasar nan.

A cewarsa, za a raba kayan ga sama da 14,000 a jihar ta hannun masu ruwa da tsaki, malaman addini, shugabannin gargajiya da kungiyoyin farar hula.

Ya kara da cewa wadanda za su ci gajiyar tallafin sun hada da marasa galihu, masu fama da nakasa, ma’aikatan gwamnati, dalibai, tsofaffi, da gidajen iyaye mata.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet