Connect with us

Featured

Borno: Gwamna Zulum ya raba wa Magidanta 2000 kayan Abinci

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya raba kayan abinci da sauran kayan agaji ga mazauna unguwar Feezan da ke birnin Maiduguri.

Rabon tallafin da aka gudanar a ranar Laraba a kwalejin koyon shari’a da addinin musulunci ta Mohammed Goni, na daga cikin ƙoƙarin da ake na rage wahalhalu da tsadar rayuwar da ake fuskanta, sakamakon janye tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ta yi.

A watan Yuli ne Zulum ya ƙaddamar da rabon kayan wanda ya tanadi gidaje sama da 300,000 tare da mutane kusan shida a kowane gida don kai wa mabukata miliyan 1.8.

A karkashin tsarin, duk wani mazaunin Feezan da ya cancanta ya karbi kayan abinci domin rage wahalhalu sakamakon tashin farashin kayayyaki.

A sabon rabon da aka yi a Feezan ga gidaje 2,000 da suka ƙunshi magidanta maza 1,000 da kuma mata 1,000 kowannensu ya samu buhun shinkafa daya da buhun wake.

Domin tabbatar da gaskiya da rikon amana a tsarin, gwamnatin jihar Borno ta saka kungiyoyin farar hula da su kasance cikin kwamitin raba kayan agaji.

Da yake jawabi a wajen taron, Gwamna Zulum wanda kwamishinan kula da kananan hukumomi da masarautu, Hon. Sugun Mai Mele, ua wakilta ya ce unguwanni 15 a cikin birnin Maiduguri za su ci gajiyar inda kowace shiyya za ta karbi buhun shinkafa 2,000 da buhun wake 2,000.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet