Connect with us

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Rahoton Karin Albashi Ga Ma’aikatan Kasar

Gwamnatin tarayya ta ce rahoton cewa shugaban kasa Bola Tinubu zai sanar da karin albashin ma’aikata a ranar murnar samun ‘yancin kai ba gaskiya bane.

Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba ta hannun Mista Olajide Oshundun, Daraktan yada labarai da hulda da jama’a na ma’aikatar.

Ministan Kwadagon Lalong ya kuma yi kira ga jama’a da su yi watsi da rahoton, yana mai jaddada cewa, kage ne kawai da yan kafofin sada zumunta suka yi domin yada muradunsu.

An jawo hankalin Ma’aikatar Kwadago da aiki kan rahotannin da ke yawo a yanar gizo na cewa Shugaban kasa zai ba da sanarwar bayar da kyautar albashi da kuma jin dadin ma’aikata yayin jawabinsa na ranar samun ‘yancin kai na ranar 1 ga Oktoba.

Rahoton wanda aka ce ya samo asali ne daga wata hira da aka yi da Daraktan Yada Labarai na Ma’aikatar, ya yi ikirarin cewa an shirya wani taro na karshe a ranar Talata tsakanin Gwamnatin Tarayya da Ma’aikata don dakile yajin aikin da ake shirin yi.

“Muna so mu bayyana a fili cewa rahoton karya ne kuma yaudara ne kamar yadda babu wani lokaci da Daraktan Yada Labarai ya bayyana irin wannan magana” in ji shi.

Ya kara da cewa, don kawar da shakku, yana da muhimmanci a jaddada cewa Daraktan yada labarai a ma’aikatar ba ya magana da shugaban kasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet