Connect with us

Labarai

Majalisar Wakilai Ta Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Amfani Da Littafin Queen Premier

Majalisar wakilai ta bukaci gwamnatin tarayya da sauran kananan hukumomi da su haramta amfani da wani shahararren littafin karatun yara a furamare mai suna “Queen Premier” a makarantun kasar nan.

‘Yan majalisar sun bukaci gwamnatin tarayya da jihohi da kuma kananan hukumomi da su hana amfani da littafin saboda ya kunshi kalmomi kamar “gay” da “eros” da sauran su da ake ganin na “batsa” ne.

Kiran haramcin ya biyo bayan amincewa da kudirin da Sulaiman Gumi na jam’iyyar (PDP, a jihar Zamfara) ya gabatar a ranar Alhamis din nan yayin zaman majalisar.

Jaridar Alkiblah ta ruwaito cewa a kwanakin baya ne gwamnatin jihar Kano ta haramta amfani da littafin a dukkan makarantun da ke jihar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet