Connect with us

Featured

Gwamna Radda Na Katsina Ya Yi Allah Wadai Da Kisan Masu Mauludi A Jihar

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya yi Allah wadai da kisan gillar da wasu ‘yan bindiga suka yi wa al’ummar kananan hukumomin Musawa, Danmusa, Matazu da Faskari na jihar.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin da ya kai ziyarar jaje a karamar hukumar Musawa, inda ‘yan bindigar suka kashe musulmi masu mauludi 17.

Radda ya ce na yi matukar kaduwa da kisan gillar da miyagu da ‘yan bindiga marasa zuciya suka yi wa mutanen da ba su ji ba ba su gani ba a wasu al’ummominmu na jihar Katsina.

Gwamna Radda, yayin da ya bayyana kisan a matsayin rashin hankali, ya ce gwamnatinsa ta kuduri aniyar fatattakar miyagun ‘yan bindiga, har ma a yankunansu.

Da yake jajantawa al’ummar wadannan al’ummomin da suka rasa ‘yan uwansu, Malam Radda ya jaddada cewa, ba za a bar wani abu da zai bar baya da kura ba a yunkurin gwamnatin na yaki da ‘yan fashi da kuma dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali a fadin jihar Katsina.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet