Featured
Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar Da Gawuna A matsayin Gwamnan Kano
Kotun daukaka kara ta Kori karar Abba Kabir Yusuf ta sake tabbatar da cewa Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC ne ya halastaccen wanda ya ci zaɓen gwamnan jihar kano wanda aka gudana a watan mayun 2023.
Idan za’a iya tunawa Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan kano ta ce ta soke wasu kuri’u daga cikin wadanda Abba Kabir ya samu a zaben da ya gabata.
